Trending News, Events, Entertainment, Stories, Gossip, and Interviews

Ad

Tuesday, 12 January 2016

Boko Haram Sun Kai Hari Jihar, 7 Sun Mutu, 8 Sun Raunata

Yan karamar hukumar Madagali a jihar Adamawa sun ruwaito wanda yan kungiyar Boko Haram sun kashe yan gari guda 6 a lokaci sun kai hari garin a hare haren dare. Da kuma mutane 8 wadanda sun yi gudun hijira sun raunata a Litinin 11, ga watan Janairu.

Yan ta’addan Boko Haram
Akwai wani dan karamar hukumar Madagali mi suna Tela wanda yake gudun hijira yace gaya ma yan jarida ta wayar wanda yan ta’addan sun shiga garin kamar karfe 12:30 da safe a Lahadi 10, ga watan Janairu. Bayan haka, sun kai hari akan yan gari gaba daya.
Tela yace kuma wanda yan kungiyar Boko Haram sun kashe mutane 6 da sun cinye gidaje 2 na manyan mutane da wutar a garin. Inda yan gari guda 8 sun raunata a lokaci suka yi tsere daga yan ta’addan.
An rahoto wanda lambar gawawakin ta aru kamar yadda wani tsohon shugaban karamar hukumar Madagali mai suna Maina Ularamu yace wanda yan ta’addan sun shiga garin da kuma sun yanka kan mutum guda 7.
Jaridar Daily Post rahoto wanda wasu yan ta’addan sun shiga garin a Lahadi 10, ga watan Janairu da dare saboda kauyen Chakawa inda sun yanka kan mutane 7.
Wani tsohon shugaban karamar hukumar yace wanda yan ta’addan sun cinye gidaje 2 da wutar.www.naij.com/

No comments :

Post a Comment

Disclaimer: Opinions expressed in comments are those of the comment writers alone and does not reflect or represent the views of Judith Caleb

For Inquiries/Tipoff Judithcalebblog@gmail.com
Twitter: @judith_caleb
Instagram-@judithcalebblog