Iyali, yanuwa, da Abokan Azarki sun halici cin abinci na bukin cika
shekaru 73 na Shugaba Buhari ga dai hutuna iri0iri na wannan buki da aka
yi a jiya a fadar gwamnati a Abuja
Gwamnati Taraya ta Ba da Umurni a yi Hatara Domin Boko Haram na Iya Kawo Hari
Wata magana da aka yi yau wa yan jerida daga gwamnatin taraya ta nuna cewa jama'a su yi hatara domin Boko Haram na iya kawo hari a makarantu ko ga baki domin daukan wasu su tafi da su har sai anbiya diya kamin su sake su. Suna iya haka ne domin samun kudi sanya abinci, magani da sauraka masurufi. Yau ne kakakin gwamnati minister watsa labaru da Ala'adu Alhaji Lai Lawa ya fadi wannan a fadar shuban kasa. Ya ce wannan na iya yuwa ne domin tun da sun kasa yaki da sojoji suna iya koma farin hula.
An Suke Zaben Gwannan Akwa-Ibom
Koton daukaka kara ta sauke zaben
gwamna Emmanuel Udom. na Ikwa-Ibom. Koton da ke da membobi biyar yau da
rana ta bai wa dan takara na APC Umana Umana
gaskiya akan cewa zaben gomnan sam bai je daidai da kundun Tsarin
tarayar Nijeriya ba. Kotun ta Umurta a Sake sabuwar sabe nan da kwana 90
Terry Yayi Bankwana da Mourinho
Bayan Koran
Mourinho wani shararen da wasa nan na Chelsea mai suna John Terry yayi kalamai
na Godiya da yaba wa Mourinho.
John Tarry ya nuna
bakin chikinsa akan rabuwa da Mourinho. Yace Mourinho "Koci ne wanda ya fi
kowanda koci da ya taba aiki da shi kwarewa". Ya kuma yi masa godiya mai
yawa da bankwana. Ya na cewa, "Nagode bai isa ya nuna godiyana ba."







No comments :
Post a Comment
Disclaimer: Opinions expressed in comments are those of the comment writers alone and does not reflect or represent the views of Judith Caleb
For Inquiries/Tipoff Judithcalebblog@gmail.com
Twitter: @judith_caleb
Instagram-@judithcalebblog